BAYANAI MASU TADA HANKALI DA BAN TSORO

14 hours ago
21

Bayanai masu tada hankali da ban tsoro sun fito daga bakin Shugaban Kasar Nijar General AbdulRahman Tchiani inda ya zargi Tinubu da karbo Kwangi|ar '¥an ta'ad_dan Lakurawa daga Kasar Faransa

Tchiani yace Faransa ce ta kawo '¥an ta'ad_dan Lakurawa tana so ta kafa babban sansanin '¥an ta'ad÷da a Sokoto ta hannun Shugaban Nigeria Tinubu

Ya tabbatar da cewa Shugabannin Nigeria sun san komai, kuma ya kalubalanci Tinubu akan ya fito ya bayyana dalilansa na karbo kudi daga Kasar Faransa

Wannan fallasa da Shugaban Nijar yayi suna bukatar shugabannin Arewa tun daga kan Sarakunan Musulunci da Malamana addini da 'yan siyasa su tashi su dauki matakin gaggawa da ya dace akan Tinubu

Mu kuma jama'ar Arewa mu yi ta yada abin a kafofinmu na sadarwa yayi trending sosai domin a dakike wannan muguwar kwangila na Tinubu

Hakika Tinubu bai kyauta mana ba, Arewa muka zabeshi a lokacin da har mutanen jiharsa basu zabeshi ba saboda banbancin addini, amma kunga irin sakayyar da zai mana, ya karbo kwangilar ta'ad_danci da za'a ru$a Arewa da ita

Ubangiji Allah ka mana maganun duk wani makiyin Arewa, Allah Ka hanasu nasaran rusa Arewa

Loading comments...