labaranhausa24
1 FollowerWannan tasha mai albarka, ta shirya tsaf don kawo muku kayatattun labarai da dumi-duminsu, daga sassa daban-daban na duniya. Labaran da suka hada da al'ajabi, nishadi, alhini da ban dariya, domin farantawa masu bibiyarmu. Kasance da mu a kowanne lokaci, Don samun labarai da zafi-zafi.